Shin da Sarkin Karaye da na Kano wa yafi iya kwalliya ?

Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin Mai Martaba Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar da hakiman sa na Masarautar Karaye wanda suka zo yiwa Gwamna Ganduje barka da sallah a fadar Gwamnatin Jiha. Gwamna na tare da Sakataren Gwamnatin jiha da Chief of Staff da Shugaban Jam'iyar APC na Jiha

Kalli hutunan ziyarar 


Post a Comment

0 Comments