Eid-El Kabir: Gani ya Kori ji, Latsa don kallo adon Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya chaba kwalliyar ke ce raini yayin hidiman Sallah lahiya.

Musamman a lokacin kasaitaccen hawan da ya shirya wa Shugaban kasan Guinea Alpha Conde ya yin da ya bar Daura zuwa masarautar.

Hotunan Hawan Daushe da na fita sallar idi 

Hotunan Sallan Idi Babba 


Post a Comment

0 Comments