Hukuncin sanya Hotunan Gawa a Safukan Sada zumunta

Sananne Malamin Sunnah a Najeriya Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya gargadi matasa da wasu mutane marasa tunani da ke sanya hutunan gawa a shafukan sada zumunta na Facebook,Twitter, Instagram da Whatapps.

Malamin yayi wannan kira a lokacin rufe tafsirin azumin da ta gabata a massallaci Gwallaga dake cikin garin Bauchi.

Latsa kasa..Don ganin cikakken bidiyo akan batun 


Hakkin Mallakan Bidiyo: Nabayi TV 

Post a Comment

0 Comments