Hotuna: Matasa da Yara sun yi Hawan Dokin Kara a Bauchi

Jiya Jumma'a daruruwan matasa da yaran cikin garin Bauchi sun yi hawan dokin kara.

Matasa da yaran wadanda suka fito da unguwanni daban-daban na garin Bauchi ,inda suka zagaya titunan birnin.

Sun chaba ado cikin kayan sarauta da dokin kara.

Ga wasu kadan daga cikin hotuna da Sadiq Rishi da Mu'awiya Ibrahim suka Samar mana.


Post a Comment

0 Comments